Wani sabon rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna yadda talauci ƙaruwa a yankunan karkara a Najeriya, inda alaƙluma ke nuna ya ƙaru zuwa kashi 75 cikin 100 a watan Afrilu. Rahoton da bankin ya fitar ...
Ministan taimakon kasashen ketare ta Jamus, Heidemarie Wieczorek-Zeul ta tabbatar da goyon bayan ta ga matsayin bankin duniya ga aiyukan noma a fannin raya kasashe masu tasowa. Minista Wieczorek-Zeul ...