A Shekarar 2025, zaman lafiya ya kasance babban arziki ga duniya. Yaƙe-yaƙe sun bazu, an tsaurara tsaron kan iyakoki, yayin da dambarwar kasuwanci ta tsananta. Alƙaluman cibiyar lura da zaman lafiya ...
Agogon da ke hasashen tashin duniya ya ƙara matsawa da daƙiƙa ɗaya, inda yanzu ya rage daƙiƙa 89 ko kuma minti ɗaya da sakan 20 kafin tashin duniya - mafi kusa da ya taɓa kaiwa. Ƙungiyar masu nazari ...
Shugaban hukumar makamashi ta duniya IEA ya yi gargadin cewa ci gaba da toshe mashigin Hormuz na iya haddasa matsalar ...
Yayin taron hadin gwiwa na shekara-shekara da manyan ma’aikatun kudin na Duniya 2 suka gudanar ranar Laraba, sun ce wajibi ne kasashe su mike tsaye wajen zuba kudade a bangarorin da ke fuskantar ...