Ziyarci shafin BBC Hausa domin samun rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Nijar da ma sauran sassan duniya ...
Labaran zube ɗaya ne daga cikin ginshiƙan adabin Hausa. Kuma duk da cewa akalar rubutan labaran Hausa, wanda ake yi wa laƙabi da 'adabin kasuwar Kano ta fi karkata ga ɓangaren shafukan sada zumunta ...