News

The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Hukumar dake kula da al’amuran yanayi ta kasa a Amurka, ta yi gargadin cewa za a sake fuskantar gobarar daji mafi muni a kudancin California, tare da ayyana karancin danshi da sake bayyanar iska mai ...
An harbi wani likita da ke bakin aiki a daren Talatar da ta gabata, sa’ilin da gungun ‘yan bindiga ya mamaye babban asibitin Kankara a jihar Katsina da ke shiyar arewa maso yammacin Najeriya.
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar ...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin ...
Masu saka hannun jari a kasuwar Crypto na da kwarin gwiwar bunkasar fannin karkashin shugabancin Donald Trump wanda a yakin neman zabensa a wannan shekarar ya nuna goyon baya ga wannan nau'in kudade ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Kasar Qatar ta dakatar da tattaunawar tsagaita bude wuta tsakanin Isra'ila da Hamas saboda abin da ta kira, rashin mayar da hankali daga bangarorin da ke fada da juna. A halin da ake ciki kuma, ...
'Yan sandan jihar Zamfara sun yi faretin wani Jam'in Civil Defense da ke yi wa 'yan bindiga safarar makamai, Likitan jabu, da matan manyan 'yan bindiga cikin wadanda ake zargi da aikata manyan laifuka ...