News

The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
LEGOS, NIGERIA - A cikin shirin Ilimi na wannan makon mun ji ta bakin wasu ‘yan Najeriya mazauna Ghana kan yajin aikin malaman jami'o'i da kuma rashin kyawun wuraren koyarwa a jami'o'in Gwamnati a ...
Masu aikin ceto a hatsarin Jirgin Ruwa da ya faru a kauyen Kali na Karamar Hukumar Gummi a Jihar Zamfara, sun tabbatar da tsamo gawarwakin guda tara na mutanen da hatsarin Jirgin ruwa ya rutsa da su a ...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta ce kashi saba’in cikin dari na matsalar zarmiyar kudi da almundahana a kasar, a bangaren hada-hadar banki ake aikata su. A kowacce shekara, ...
Akalla farar hula 49 da sojoji 15 ne suka mutu a lokacin da masu ikirarin jihadi suka kai hari a wani sansanin soji da wani jirgin ruwa a arewa maso gabashin Mali a ranar Alhamis, in ji gwamnatin ...
Alkalai a Kotun Kasa da Kasa, sun fara sauraron ba’asi na tsawon kwanaki biyu daga yau Alhamis, a wata karar da kasar Afirka Ta Kudu ta shigar, ta tuhumar Isra’ila da aikata kisan kiyashi a yakin da ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda batun rashin samun aikin gwamnati kai tsaye bayan kammala karatu ke daga cikin abubuwan da aka gano cewa suna katse hanzarin iyaye tura yara nakasassu ...
Kotun daukaka kara da ke zama a birnin Tarayya Abuja ta tabbatar da Natasha Akpoti-Uduaghan ta Jam’iyar PDP a matsayin wadda ta lashe zaben Majalisar Dattijai mai wakiltar Kogi ta Tsakiya Kotun ta ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum a hira ta musanman da Muryar Amurka ya ce matsalar tsaro ce babban kalubalen da ya fuskanta tun da ya zama shugaban kasa watanni bakwai da suka wuce. Rarraba ...
A cewar wata kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta da ake kira ONE, a 2021, yawan bashin da ake bin kasashen Afirka ya kai dalar Amurka biliyan 644.9. Kungiyar ta kara da cewa a karshen wannan shekara ...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN). Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin ...